Categories
Al'adu

Muhimmancin tattali da adana kayan tarihi da kuma matakan basu kariya

Shirin al’adunmu na gado tare da Salissou Hamissou ya nazari kan muhimmanci adana kayakin tari tare da matakan basu kariya don gudun bacewa ko kuma lalacewa.

Leave a comment