Categories
Sauran Labarai

KUNGIYAR JAM’IYYATUT TA’AWUN ALAL BIRRI WATTAQUWA TA RANTSAR DA SABBIN SHUWAGABANNIN TA

A Safiyar Lahadi 19 Ga watan mayu gungiyar Mai suna Asama ta rantsar da sabbin shuwagabannita a dakina taro dake kabarin (sir Abubakar tafawa Balewa) dake Bauchi. Anfara bude taron da Addu’ah ta Musamman tareda : Sheikh Bala Magaji (Limamin Masallacin Juma’ah na Bayan IDC Bauchi), Bayan Gabatar da Addu’ah ta Musamman,aka umurci kowa yagabatar […]

Categories
Siyasa

Muazu Support Organisation As Group Endorsed Atiku Abubakar And Bala Kaura

Earlier Yesterday tuesday, the campaign team named Muazu Support Organisation officially endorsed their total support to Alh. Atiku Abubakar (Wazirin Adamawa) as their presidential candidature and Senator Bala Abdulkadir Mohammed (Kauran Bauchi) as their governorship candidate of the Peoples Democratic Party (PDP) for the general election 2023. After opening formalities, Comrade Bukhari Muazu Abubakar (National […]

Categories
Siyasa

HON. MAHMOUD MAIJAMA’A AJIYA YA BADA GUDUMAWAR KUDI WA JAM’IYYAR APC DOMIN TAFIYA CONVENTION

Ɗan takarar kujerar gwamnan jahar Bauchi Hon. Mahmoud Maijama’a Ajiya (Dallatun Bauchi) ya bada gudummuwar kudi wa jam’iyyar APC a jahar Bauchi, domin tafiya bikin jam’iyyar na ƙasa “Convention” da zai gudana a ranar Asabar 26 ga watan Maris 2022, a babbar birnin tarayya Abuja. Tawagar gidan ɗan takarar kujerar gwamnan jahar Bauchi Hon. Mahmoud […]

Categories
Sauran Labarai

AN KIRANYI GAWKAMNATIN JIHAR BAUCHI DA MASU FADA AJI NA JAM’IYYAR PDP DA ABADA HON ABDURRAZAK NUHU ZAKI TICKETING TAKARAR SANATAN BAUCHI CENTRAL 2023

Daga Hikima Hausa TV A Hirar Shugaban Kungiyar Nuhu Zaki Vanguard Amb Ali Magaji (Cigarin Gabarin) Yayi Kiranye wa Gwamnatin Jihar Bauchi, Shugaban Jam’iyyar PDP Na Jihar Bauchi, da sauran Masu ruwa da tsaki na PDP a Bauchi ta Tsakiya (Darazo,Ganjuwa,Misau,Dambam,Ningi da Warji) Kai dama Jihar Bauchi gaba Daya da agoyi Bayan Hon Abdurrazak Nuhu […]

Categories
Siyasa

HON. NASIRU NUHU RIMI YAGANA DA DATTAWAN YANKIN TORO JAMA’AH

A yau  talata 8 ga watan feberu, Hon Nasiru Nuhu Rimi yagana da (Central working Committee) na Neman yakin cin zabensa a garin Nabardo dake Karamar Hukumar Toro JIhar Bauchi. Shugaban Yakin neman Zabensa na (CWC), Hon. Bamboy Nabardo yayi jawabi dangane da Yadda wanna tafiya ke samun cigaba ta ko Ina a fadin Yakin […]

Categories
Sauran Labarai

PRESS RELEASE: THE EXECUTIVE SECRETARY BAUCHI STATE MUSLIM PILGRIMS WELFARE BOARD MEETS WITH HIS STAFF.

Speaking during the session at the conference Hall of the Board, Imam Abdurrahman Ibrahim Idris said the session was part of his determination to ensure effective implementation of his blueprint geared towards delivering his mandate. He capitalised on the need for Mass support and cooperation of his staff, stressed for all hand to be on […]

Categories
Sauran Labarai

PRESS RELEASE: Bauchi State Muslim Pilgrims Welfare Board.

The newly appointed Executive Secretary Bauchi State Muslim Pilgrims Welfare Board assumed duty today Monday 1st November, 2021 with promise to justify the confidence reposed in him by His Excellency Sen. Bala Abdulkadir Muhammad Kauran Bauchi, the Executive Governor of Bauchi State. The Executive Secretary Mal. Abdurrahman Ibrahim Idris gave the assuarance at a brief […]

Categories
Sauran Labarai

NATIONAL UNION OF BAUCHI STATE STUDENTS IN COLLABORATION WITH AFRICA CHILDREN TALENT DISCOVERY FOUNDATION SET TO DISBURSE 50,000 EXERCISE BOOKS ACROSS BAUCHI STATE.

National union of Bauchi state students under the distinguished chairmanship of comr Abdulraham shuaibu excellency the global Nubass National president set to launch the 2021 Educational legacy support program in Bauchi state. The well know philanthropist also the founder/president of African children talent discovery foundation as a man with the depth of understanding the basic […]

Categories
Addini

IYALEN GIDAN BABAN SEBO SUN MALLAKAWA MASALLACIN SAUTUS SUNNAH YAKUBU WANKA BAUCHI KATAFAREN FILI DOMIN GINA SABON MASALLACI SAKAMAKON AIKIN HANYA DA YA BIYO A WANI SHASHI NA MASALLACIN

Daga Najibullah Zubair. A Yammacin Yau 4/7/2021 Iyalen Gidan Baban Sebo Suka Mallakawa Masallacin Sautus Sunnah Yakubu Wanka Bauchi Katafaren Fili Domin Gina Katafaren Masallaci Saka Makon Aikin Hanya da Ya Biyo wani Sashi na Masallacin. A Yayin Jawabin Godiya Babban Limamin Masallacin Sautus Sunnah Sheikh Imam Ibrahim Ahmad Buraima, Ya Fara da Godiya wa […]

Categories
Sauran Labarai

BAUCHI STATE MUSLIM PILGRIMS WELFARE BOARD.

Governor Bala Abdulkadir Administration improves well-being of the people. Governor Bala Abdulkadir Muhammad administration has made a giant stride in the implementation of its blueprints geared toward providing dividends of Democracy to the people. The Executive Secretary of the Board, Alh. Abubakar Babangida Tafida Tafidan Giade gave the indication today when he recieved the association […]