Categories
COVID-19

Riga kafin kamuwa da cutar Coronavirus

Shirin kiwon lafiya na wannan mako na Lafiya Jari ya duba irin matakan kariya da a kan iya dauka na riga kafin kamuwa da cutar Coronavirus, musammun ma ga matafiya daga Afirka zuwa sauran kasashen duniya. Cutar Coronavirus wacce ake kira da sunan Mers kwayoyin cuta na numfashi an fara ganota ne a shekara ta 2012 […]

Categories
COVID-19

Jamus: Gwajin cutar covid 19 kyauta ga masu dawo wa hutu

A wannan rana ta Juma’a ce Jamus ta yanke shawarar bada gwajin cutar coronavirus kyauta ga wadanda ke dawowa kasar daga hutun rani. Jamus din ta yanke wannan shawarar ce bayan da a yan kwanakin nan ta sami karuwar masu kamuwa da cutar, wanda ke wa kasashe barazana a cewar mahukuntan na Jamus. A wata […]