Categories
Kasuwanci

Harkokin kasuwanci da cinikayya maras shinge a Afirka

Jaridar Frankfurter Allgemeine Zeitung wadda ta duba harkokin kasuwanci a Afirka musamman dangane da samar da wani yanki maras shingen ciniki a nahiyar ta ce yana da bukatar karin tabbaci. Jaridar ta ce kamfanonin Jamus na sahun baya a jerin kamfanonin duniya da ke da hannun jari kai tsaye a kasashen nahiyar Afirka. Dalili shi […]

Categories
Kasuwanci

Za a bude harkokin kasuwanci a Amirka

Amirka ta bayyana aniyar sake bude harkokin da ta dakatar da nufin yaki da yaduwar annobar da duniya ke ciki, wadda ta fi muni a kasar a yanzu, bayan gamsuwa da aka yi. Shugaba Donald Trump na Amirka zai bayyana shirin janye dokar hana fita da aka kafa a fadin kasar, daidai lokacin da wadanda cutar […]