Lemon tsami yana cikin muhimman ƴaƴan itace da likitoci suka ce suna da muhimmanci a jikin ɗan Adam saboda sinadaran da ke ƙunshe a cikinsa. Akwai nau’in lemon tsami daban-daban a sassan duniya amma wanda aka fi sani shi ne ƙarami mai tsami musamman a Afirka da yankin Asiya. Mujallar lafiya ta Healthline a wani […]
![](https://hikimahausa.wordpress.com/wp-content/uploads/2020/09/screenshot_20200917-200516.png?w=490)