Categories
Sauran Labarai Tsaro

Hotuna: Dakarun sojin Najeriya sun kashe Boko Haram da dama

Hedikwatar tsaro ta bayyana cewa, dakarun sojin Najeriya sun ragargaji mayakan Boko Haram da suka ti yunkurin kaiwa Sojojin Harin ba zata. Rundunar sojin Lafiya Dole dake yaki da Boko Haram a yankin na Maiduguri ta samu bayanan harin na Boko Haram tun kamin su kaishi dan haka ta shirya da Jiragen yaki da dakarunta […]

Categories
Tsaro

Yanda Boko Haram sun kai sojojin Najeriya harin kwantan Bauna, Kafar soja ta cire, motarsu na ci da wuta, suna kuka suna caccakar Buratai

Sojojin Najeriya kenan dake yaki da Kungiyar Boko Haram a yankin Arewa Maso Gabas a yayin da kungiyar ta kai musu wani harin kwantan Bauna. A wasu hotunan za’a iya ganin yanda wasu sojojin ke kwakkwance Maganshiyan suna gurnanin Azaba saboda ciwukan dake jikinsu. Wani daga cikin sojojin harin da aka kai ya cire mana […]