Liverpool ta dauki tsawon wasu makonni tana harin siyan dan wasan kasar Sifaniya, Thiago Alcantara wanda ya taimakawa kungiyar Bayern Munich sosai a kakar data gabata kuma har ya taimaka mata ta lashe kofin Champions league. Thiago Alcantara yanada ra’ayin barin kungiyar Bayern Munich bayan ya dauki tsawon shekaru bakwai yana wasa a gasar Bundlesligan, […]
![](https://hikimahausa.wordpress.com/wp-content/uploads/2020/09/screenshot_20200917-204535.png?w=490)