Dangane da Hikima Hausa TV

Shafin Aminci Hausa TV dayane daga cikin shafukan yanar gizo dake wallafa labarai da harshen hausa, kuma babban dalilin bude wannan shafi shine;

  • Habaka harshen hausa da kuma al’adun hausawa a yanar gizo.
  • Kawo labaran da suka dace da al’adun hausa daga wasu sassa na Duniya.
  • Ilmantarwa akan abubuwan cigaban rayuwa da sabbin abubuwan zamani.
  • Kawo labaran nishadi masu daukar hankali.
  • Labarai akan rayuwar shahararrun mutane.
  • Sharhi akan wasu al’amuran siyasa da zamantakewa.
    • Shafin Hikima Hausa TV bazai wallafa labarai masu tayar da hankali ko kuma abin kyama dazai tayar maka da zuciya ba.