Hedikwatar tsaro ta bayyana cewa, dakarun sojin Najeriya sun ragargaji mayakan Boko Haram da suka ti yunkurin kaiwa Sojojin Harin ba zata. Rundunar sojin Lafiya Dole dake yaki da Boko Haram a yankin na Maiduguri ta samu bayanan harin na Boko Haram tun kamin su kaishi dan haka ta shirya da Jiragen yaki da dakarunta […]
![](https://hikimahausa.wordpress.com/wp-content/uploads/2020/09/screenshot_20200917-203226.png?w=490)