Categories
Sauran Labarai

ZAMUYI LUNCHIN MAGAZINE KOFI DUBU HAMSHIN (50,000) CEWAR CIGARIN GABARIN

A Safiyar Jiya Asabat ne 6th February, 2021 Shugaban Kungiyar Ahmad Mu’azu Awareness Movement (AMAM) ta Kasa, Ambasada Ali Magaji GCGMC Yabayyana Cewa Zasuyi Lunching Magazine Kwafi dubu hamsin (50,000) Wanda takunshi ‘Tarihin Rayuwar Maigidansu Dr. Ahmad Adamu Mu’azu (Walin Bauchi), Nasarorinsa, Alkhairansa, Kalmomin Yabo Daga Manya Manyan Kasarnan Tare da Kiranye Gareshi’ . Yabayyana Hakane a Shafinsu na Facebook Dana Twitter Cewa Nan Gaba kadan Bada Jimawaba Zasu Kaddamar da Wannan Magazine.

A Jawabinsa Shugaban Kungiyar Bai Ambaci Garin da Zaayi taronba amma Shugaban Ma-aikata na Kasa Abdulmalik Abubakar Aliyu ya tabbatar da Cewa shirye shiryen Gabatar da taron Yafi karfine a Garin Kaduna Domin Zamowarta Santa Domin Samun Halartar dukkanin Mahalarta taro Daka Kudanci dama Arewacin Kasarnan.

Bugu da Kari, Wanda ake fata zai Shugabanci taron Shine Tsohon Shugaban Kasar Nigeria Alh Abdussalami Abubakar Yadda Tsohon Gwamnan Kano Sen Rabiu Musa Kwankwaso zai zamo Chief Luncher. Wanda ake fatan Samun Manya-Manyan Mahalarta a fadin Kasarnan.

Daga Karshe Shugaban Yanemi Ada Asanyasu a Addua kan Abunda Sukasa a gaba tare da fatan Allah yasa ayi lafiya a Gama Lapiya, Amin.

Hikima Hausa TV

2 replies on “ZAMUYI LUNCHIN MAGAZINE KOFI DUBU HAMSHIN (50,000) CEWAR CIGARIN GABARIN”

Leave a comment